iqna

IQNA

Sayyid Hasan Nasr'Allah
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa, aiki na uku na Amurka a wannan yanki shi ne kara tsaurara matakan tsuke bakin aljihun tattalin arziki, ya kuma yi karin haske da cewa: kasashen yamma sun koma yakin neman zabe kamar batun Ukraine, kuma a halin yanzu kasashen yamma suna mai da hankali kan matsin tattalin arziki da takunkumi.
Lambar Labari: 3488523    Ranar Watsawa : 2023/01/19